Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon magunguna masu muhimmanci, kayan kariya ga ma’aikatan lafiya (PPE), da kayan agajin gaggawa ga asibitoci a faɗin jihar. An gudanar da taron rabon kayayyakin ne a ranar Alhamis a asibitin kula da cututtuka masu yaɗuwa ta (IDH) da ke Damba, babban …
Read More »Wuta Ta Kama Babban Wurin Ajiyar Magungunan Jihar Kebbi
Imrana Abdullahi Sakamakon matsalar da aka samu na tashin Gobarar da ta tashi a Rumbun ajiye Magunguna na Jihar Kebbi inda magani na miliyoyin naira suka lalace. Wurin ajiyar magungunan da ya kama da wuta nan ne babban dakin ajiyar kayan kula da kiwon lafiya da suka hada da magani …
Read More »Masari Ya Gargadi Ma’aikata Da Kada Su Karkatar Da Magunguna
Gwamna Aminu Bello Masari ya gargadi Ma’aikatan asibitoci da kada suyi gangancin karkatar da magungunan da Gwamnati ta samar domin amfanin al’ummomin karkara. Gwamnan ya yi wannan gargadi ne yau a garin Kaita yayin da ya kaddamar da rabon magunguna ga asibitocin da ke cikin kananan hukumomi Talatin da hudu …
Read More »