Daga Imrana Abdullahi Abdul’azeez Abubakar da ake yi wa lakabi da Kaka, dan takarar majalisar Wakilai domin wakiltar al’ummar Karamar hukumar Kaduna ta Arewa ya bayyana cewa yaye daliban da aka yi wadanda suka haddace littafin Allah Alkur’ani mai girma abin a yaba ne ga wadanda suka yi wannan gagarumin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa