Daga Imrana Abdullahi An bayyana jam’iyyar PDP a matsayin wadda ta kafa Gwamnatin da ke gani da mutunta al’ummar kasa baki daya. Honarabul Aminu Magaji, Mazawajen Bakori tsohon shugaban karamar hukumar Bakori da ke Jihar Katsina ne ya bayyana hakan a lokacin da yake ganawa da wakilin mu ta wayar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa