Daga Imrana Abdullahi Shaikh Musa Yusuf Asadussunnah ya bayyana cewa ya shiga cikin matukar farin ciki da annashuwar da ba ta da iyaka ranar da yarsa da ya haifa ta haddace littafin Allah. Shaikh Asadussunnah ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai jim kadan bayan …
Read More »
THESHIELD Garkuwa