Daga Imrana Abdullahi An bayyana mataimakin Shugaban kasa Sanata Kashim Shettima a matsayin wanda zai yi kokarin warware matsalar da manoman Najeriya ke ciki sakamakon fahimtar da ya yi da yanayin da suke ciki Kuma ya fahimci cewa idan ba a samu taimakawa Juna ta hanyar yin aikin kai da …
Read More »Mataimakin Shugaban Kasa Na Son Jindadi Da Walwalar Jama’a – Abubakar Musa Umar
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Abubakar Musa Umar wani Amini kuma abokin mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashin Shettima, ya bayyana mataimakin shugaban kasa da cewa mutum ne wanda a koda yaushe ke son ganin walwala da jin dadi tare da ci gaban al’umma. Abubakar Musa Umar, ya bayyana hakan ne a …
Read More »Idan An Ba Noma Cikakkiyar Kulawa Za A Yaki Talauci, Yunwa, Yalwar Arziki A Samu Walwal Da Magance Matsalar Tsaro
Daga Bashir Bello, Majalisa Abuja. Dan Majalisar Dattawa Mai wakiltar Mazabar Kwara ta Tsakiya a majalisar Dattawa da ke Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, Sanata Mustapha Salihu, Shugaban Kwamitin Noma na Majalisar, a wani zama da suka yi na musamman ya yi kira da a shirya da Ministocin Noma da …
Read More »Dikko Radda Ya Jagoranci Gwamnonin Arewa Maso Yamma A Ganawa Da Shugaban Bankin AfDB
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya jagoranci gwamnonin Arewa maso Yamma inda suka gana da Dr. Akinwumi Adesina, shugaban bankin ci gaban Afirka (AfDB) da tawagarsa. Taron ya gudana ne a ranar Asabar a hedikwatar Bankin AfDB da ke Abidjan. Manufar babban taron dai shi …
Read More »Shugaba Bola Tinubu Ya Gaggauta Daukar Mataki Kan Yan Fashin Daji Masu Yi Wa Noma Barazana – Aliyu Waziri
Daga Imrana Abdullahi Shugaban Kungiyar Masu Noman Zamani na kasa Honarabul Dokta Aliyu Muhammad Waziri Dan marayan Zaki, da ke magana da yawun Manoma miliyan 25, ya yi kira ga shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu da ya gaggauta daukar mataki mai tsanani ga dukkan wasu yan fashin daji da suke …
Read More »ZA MU CI GABA DA BUNKASA HARKAR NOMA A NAJERIYA – CBN
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI AN bayyana Babban Bankin Najeriya (CBN) a matsayin wanda zai kara bunkasa harkokin Noma da ci gaban kasa baki daya. Wakilin babban Bankin Najeriya Mista Philip Yila Yusif, ne ya bayyana hakan a wajen babban taron kaddamar da Dalar Masarar da aka karba a hannun manoman da …
Read More »NOMA NE ABIN ALFAHARIN MU A JIHAR ZAMFARA – ABUBAKAR DAMBO
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kwamishinan ma’aikatar kula da kananan hukumomi na Jihar Zamfara Alhaji Abubakar Dambo,ya bayyana Jihar a matsayin wadda ta tserewa tsara a kan batun ma’adinai a duk fadin tarayyar Najeriya. Kwamishinan ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi ga manema labarai a wajen bikin ranar Jihar …
Read More »A Daina Hada Lamarin Tsaro Da Siyasa – Dandutse
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kwamitin aikin Gona na majalisar wakilai ta kasa Honarabul Muktar Dandutse, mai wakiltar kananan hukumomin Fintuwa da Dandume, ya yi kira ga daukacin yan Najeriya da su daina yamutsa batun tsaro da siyasa domin masu yin hakan ba su wata kasar da ta wuce Najeriya. Honarabul …
Read More »Buhari Ya Cire Ministan Noma Da Wutar Lantarki
Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin Shugaba Muhammadu Buhari na ganin al’amura sun inganta a fadin tarayyar Najeriya ya sauke ministoci biyu na ma’aikatun Noma Sabo Nanono da kuma na Lantarki Sale Mamman. Bayanin hakan na kunshe na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakin shugaban Najeriya, Femi Adesina ya …
Read More »GWAMNATIN JIGAWA ZATA KASHE BILLION N12.1 A HARKAR NOMA
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ya ware kudi kimanin Naira biliyan dubu N12.1 domin a kashe su a fanin aikin Gona a cikin kasafin kudi na shekarar 2021, wanda ya gabatar kwananan a gaban zauren majalisar Jiha. Gwamnan ya ce “Wannan wata hanyace ta samar …
Read More »