Shugaban Jam’iyyar PDP na kasa, Dr Iyorchia Ayu ya baiyana bacin ransa da jimami dangane da rasuwar Alhaji Bashir Tofa tare da baiyana cewar, ba shakka yan Nijeriya sun yi rashi adali dan siyasa mai hangen nesa da son talakawa. ‘Bashir Tofa dattijo ne a kalamansa da huldarsa, nayi hasara …
Read More »Gwamna Zulum Da Sauran Jama’a Sun Yi Sallar Jana’izar Shehun Dikwa A Maiduguri
Gwamna Zulum Da Sauran Jama’a Sun Yi Sallar Jana’izar Shehun Dikwa A Maiduguri Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, Shehun Borno, Abubakar Umar Garbai El- Kanemi, da sauran Sarakunan Gargajiya da kuma manya manyan jami’an Gwamnati na cikin dimbin mutanen da suka halarci Sallar Jana’izar marigayi …
Read More »An Yi Rashin Babban Gwarzo Mai Kishin Kasa – Ramalan Yero
An Yi Rashin Babban Gwarzo Mai Kishin Kasa – Ramalan Yero Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Muktar Ramalan Yero ( Dallatun Zazzau) ya bayyana rasuwar tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Abdulkadir Balarabe Musa a matsayin wani babban rashin da zai yi wahalar cikewa. Tsohon Gwamna Mukatar Ramalan …
Read More »