Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa gwamnati da al’ummar Jihar Borno sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta afku a Maiduguri. A ranar Alhamis ɗin da ta gabata ne wata tawaga ƙarƙashin jagorancin Mallam Abubakar Nakwada, Sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara, ta wakilci gwamnan a Maiduguri. A wata sanarwa …
Read More »Dan Majalisa Ya Bukaci Gwamnati Ta Samar Da Rijiyoyin Burtsatse A Fika Da Ngelzarma A Jihar Yobe
Bashir Dollars, Daga majalisar dokoki ta kasa, Abuja Dan majalisar wakilai ta tarayya Injiniya Muhammad Buba Jajere, ya shawarci Gwamnatin tarayya da ta himmatu wajen samar da ingantattun Rijiyoyin burtsatse da nufin bunkasa harkokin samar da lafiyayyen ruwan sha da na amfanin yau da kullum a garuruwan …
Read More »Matsalar Ruwan Fanfo A Sakkwato Da Kalubalen Rayuwa.
Yusuf Dingyadi, Sokoto Kasancewar Ruwa da ake yi wa kirari da abokin aiki wanda babu wani mahaluki a dukkan fadin duniya da ke adawa ko baya so ko kin yin amfani da ruwan sha ko kuma duk wani ruwa mai tsafta da za a iya yin amfani da shi a …
Read More »Likita Ya Ce In Sha Ruwa Da Yawa – Shugaban Efcc Bawa
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hukumar Efcc Abdulrasheed Bawa ya bayyana cewa Likitan da ya duba shi ya tabbatar masa cewa komai lafiya, amma dai ya sha ruwa da yawa. Bawa ya bayyana hakan ne lokacin da yake tattaunawa da gidan Talbijin na “channels” inda ya ce hakika komai lafiya kalau. …
Read More »