Home / Tag Archives: Sakatarori biyu

Tag Archives: Sakatarori biyu

Jihar Zamfara Ta Rasa Manyan Sakatarori Biyu

 Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Zamfara ta rasa wadansu mutane biyu masu matsayin manyan sakatarori sakamakon dan takaitaccen Ciwo. Manyan sakatarorin sun hada da Alhaji Yawale Dango, wanda ke aiki a ofishin shugaban ma’aikatan Jihar sa Alhaji Ahmed Sale, da ke aiki a ma’aikatar gidaje da bunkasa yankunan karkara. Sale dai …

Read More »