Daga Imrana Abdullahi ….Samar Da Na’urar AI: Lokaci ne na Jihadin wannan zamani don haka masu kuɗi su fito su taimaka ….Masu kuɗi su taimaka wajen wannan aikin Shaikh Dokta Ahmad Abubakar Gumi, ya yi kira ga daukacin al’ummar musulmi baki daya da su fito domin taimakawa wajen samar da …
Read More »Za A Fara Karbar Kudin Ajiyar Aikin Hajji A Ranar Litinin – Hannatu Zailani
Za A Fara Karbar Kudin Ajiyar Aikin Hajji A Ranar Litinin – Hannatu Zailani Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar kula da aikin Hajji ta Jihar Kaduna karkashin jagorancin Hajiya Hannatu Zailani ta bayyana cewa daga ranar Litinin mai zuwa hukumar za ta fara karbar kudin ajiyar aikin Hajjin bana, wato na …
Read More »
THESHIELD Garkuwa