Wani Uba Ya Mutu, An Sace Yayansa Biyu Da Ma’aikacin Banki Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Funtuwa cikin Jihar Katsina na cewa masu satar mutane sun shiga unguwar rukunin gidajen Shagari da ke Funtuwa. Masu satar mutanen sun yi awon gaba da yayan wani mutum har …
Read More »A Kaduna : Yan Bindiga Sun Sace Mata Da Jarirai A Wani Otal
A Kaduna : Yan Bindiga Sun Sace Mata Da Jarirai A Wani Otal AKALLA Mutane 6 wadanda suka hada da, uwaye mata biyu masu shayarwa da jariransu, aka sace bayan da wasu ‘yan bindiga suka afka cikin wani otal a cikin garin Damishi da ke karamar hukumar Chikun a Kaduna …
Read More »Da Za’a Ratattake Masu Satar Mutane Da Bam Da Sai Tarihi – El-Rufa’I
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i ya bayyana cewa da Gwamnati za ta yi amfani da sojojin sama su shiga cikin dazuzzukan da masu satar mutanen nan suke da za a yi maganinsu cikin lokaci. Malam Nasiru ya bayyana hakan a lokacin da yake amsa tambayoyin …
Read More »