Daga Imrana Abdullahi Wannan Shawarar ta zo a sakamakon wadansu rahotannin duniya na wani sabon bambance-bambancen wata sabuwar cutar Korona mai saurin yaduwa a duniya. Masarautar Saudiyya (KSA) ta shawarci mahajjatan Umrah da su sanya abin rufe fuska yayin da suke ziyartar Masallacin Harami da ke Makkah da Masallacin Manzon …
Read More »Injiniyan Farko Da Ya Fara Shiga Rijiyar Ruwan Zam Zam Ya Rasu
Injiniyan Farko Da Ya Fara Shiga Rijiyar Ruwan Zam Zam Ya Rasu Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda zaku iya gani a wannan hoton shi ne mutum na farko da ya shiga rijiyar ruwan Zam Zam, wato injiniya Dokta Yahya Koshak, kamar yadda bayanai suka gabata shi dai wannan bawan Allah …
Read More »