Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga shiyya ta daya cikin Jihar Kaduna da ke arewacin tarayyar Najeriya na cewa daukacin shugabannin Kananan hukumomin da ke shiyyar karkashin jagorancin Malam Jamilu Albani da ke zaman shugaban karamar hukumar Sabon Gari sun tsayar da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji …
Read More »Muna Cikin Matsanancin Talaucin Ayyuka A Shiyya Ta Daya – Mukaddas
Daga Imrana Abdullahi Dan takarar neman kujerar dan majalisar dattawa a yankin Shiyya ta daya cikin Jihar Kaduna Muhammed Mu’azu Mukaddas, ya bayyana yankin a matsayin wurin da ke cikin matsanancin Talaucin ayyukan raya kasa domin amfanin jama’ar yankin. Muhammed Mukaddas ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa