Sanata Nenadi Usman ta fara aiki a ofishin jam’iyyar Labour Party (LP) na kasa da ke Abuja. Kwamitin rikon kwarya na jam’iyyar Labour Party, wanda Sanata Nenadi Usman ke jagoranta, ya fara aiki a ofishin jam’iyyar na kasa a Abuja a ranar Talata, bayan hukuncin kotu da ya tabbatar da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa