Home / Tag Archives: Taimako

Tag Archives: Taimako

An Yaba Tare Da Yin Jinjina Ga Shetima Yerima

  …Muna godiya ga Shetima Yerima Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin ayyukan inganta rayuwar al’umma musamman ma Talakawan da ke cikin Halin kunchi da Neman abin da za su ci a yau da kullum ya sa al’ummar Jihar Kaduna da Arewacin Najeriya ke bayyana gamsuwarsu da jinjinawa Babban Kwamared Mai …

Read More »

An Shawarci Yan Nijeriya Su Zama Masu Kaunar Yan Uwansu

Imrana Abdullahi Wani mai kishin kasa da taimakon Al’umma a tarayyar Nijeriya, Alhaji Zayyanu Aliyu, ya shawarci mawadata da suke da Kumbar Susa da su hanzarta taimakawa marasa karfi da ke cikin Al’umma, da irin kayayyakin abinci da na amfanin yau da kullum.  Kamar yadda ya bayyana cewa ba wani …

Read More »