A kalla kimanin matasan da aka sako bayan kamasu tare da kai su gidan Yari a Abuja inda aka kuma kai su Kotu su 119 ne da aka kama a Jihohin Kano da Kaduna da aka kama lokacin Zanga zangar kalubalantar rashin kyakkyawan shugabanci da ta gudana. An dai ba …
Read More »Sanata Kabiru Gaya Ya Tallafawa Masu Tallar Aiyukansa A Kafafen Labarai
Imrana Abdullahi A kokarin da Sanata Kabiru Gaya daga Jihar Kano ke kokarin karfafa Gwiwar masu yada ayyukansa a kafar Sada zumunta na zamani aka tallafa masu da kudi domin su samu saukin yin hidimar Sallah. Ga dukkan wanda ya san Sanata Kabiru Gaya, ya san shi ne mutumin da …
Read More »