Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai halarci wani babban taron horaswa kan dabarun shugabanci da ƙarfafa tsarin mulki, a wani ɓangare na ƙoƙarin gwamnatinsa na inganta tafiyar da harkokin mulki a jihar. Za a gudanar da taron ne a ranakun 30 da 31 ga watan Maris, 2026, a Jami’ar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa