Bayan Zina Da Wata Yarinya Samari Sun Yada Faifan Bidiyon Tsiraici Imrana Abdullahi Shugaban Hukumar Hizba na Jihar Sakkwato Dokta Adamu Bello Kasarawa, ya tabbatar da samun wani faifan bidiyon wata yarinyar da saurayi ya lalata kuma abokanansa suka yada bidiyon. Sanadiyyar yada bidiyon ya haifar da lalacewar maganar Auren …
Read More »