Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da wani sabon gagarumin shirin Tarayyar Turai da darajar sa ta kai ma tsabar kuɗi Yuro Miliyan 5.1, wanda aka tsara domin ƙarfafa zaman lafiya, kwanciyar hankali da juriyar al’umma a yankunan da rikice-rikice suka fi shafa a Zamfara da Katsina. An …
Read More »LABARIN DAN KASA A TURAI – KASHI NA DAYA
GABATARWA: Ya masoya kuma ma’abota karatun adabin Hausa, godiya ta tabbata ga Allah (S.W.T) da ya nuna mana wannan rana da zamu fara rubuta sabon littafi tare da ku. Wannan labarin naku ne, saboda kune kuka bada shawarar cewa a rubuta shi. Saboda haka masu waya a yi tanadin DATA …
Read More »
THESHIELD Garkuwa