Daga Imrana Abdullahi Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, ta yi barazanar fara yajin aikin sai baba-ya-gani, idan har gwamnatin tarayya ta gaza biyan bukatun ta a karshen wa’adin kwanaki 21 da ta gindaya. Tun farko dai kungiyar ta bayar da wa’adin ne a ranar 1 ga watan Satumba kan wani …
Read More »Ba Mu Goyon Bayan Korar Ma’aikata – Yan Kwadago
Ba Mu Goyon Bayan Korar Ma’aikata Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna Kwamared Ayuba Magaji Suleiman ya bayyana cewa su a matsayinsu na yayan kungiyar kwadago ba su amince da irin yadda Gwamnatin Jihar Kaduna ke korar ma’aikata. Kwamared Aliyu Magaji Suleiman ya shaidawa manema …
Read More »