MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Sanata Attai Idoko Ali da ya jagoranci zaben mataimakin shugaban jam’iyyar PDP shiyyar Arewa maso Yamma ya bayyana Sanata Bello Hayatu Gwarzo a matsayin wanda ya lashe zaben da kuri’u 426. Yayin da wanda yazo na biyu Ibrahim Jamo ya samu kuri’u dari uku da sha uku …
Read More »