Home / News / SANATA BELLO HAYATU GWARZO YA LASHE ZABEN SHIYYAR AREWA

SANATA BELLO HAYATU GWARZO YA LASHE ZABEN SHIYYAR AREWA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI
Sanata Attai  Idoko Ali da ya jagoranci zaben mataimakin shugaban jam’iyyar PDP shiyyar Arewa maso Yamma ya bayyana Sanata Bello Hayatu Gwarzo a matsayin wanda ya lashe zaben da kuri’u 426.

Yayin da wanda yazo na biyu Ibrahim Jamo ya samu kuri’u dari uku da sha uku 313
Sanata Attai Idoko Ali, ya yi godiya ga daukacin yayan jam’iyyar da duk wanda ya bayar da gudinmawa aka samu nasarar kammala zaben cikin kwanciyar hankali da lumana da suka hada da jami’an tsaro da yan jarida.

About andiya

Check Also

Agriculture: Mrs Tinubu empowers 140 North west women farmers as Gov Idris enhances sustained farmers , women capacity for nation building

By Suleiman Adamu, Sokoto At least , 140 Northwest women farmers in Kebbi state benefitted …

Leave a Reply

Your email address will not be published.