Daga Imrana Abdullahi Dan majalisar dokokin Jihar Kaduna daga karamar hukumar Igabi kuma ɗan takarar majalisar dattawa a mazabar Kaduna ta tsakiya honarabul Yusuf Ibrahim Zailani ya yi kira da babbar murya ga daukacin al’ummar Jihar Kaduna da Najeriya baki daya da su sake zaben shugaba Bola Ahmed Tinubu …
Read More »
THESHIELD Garkuwa