Yanzu haka dai an fara gudanar da wani muhimmin taro na masu ruwa da tsaki a harkar tsaro, laifuffuka da shaye-shayen miyagun ƙwayoyi, wanda Majalisar Ɗinkin Duniya ta shirya a jihar Zamfara. Taron, wanda aka fara shi Litinin ɗin nan a gidan gwamnatin jihar da ke Gusau, ofishin kula da …
Read More »Ayyukan Samun Mafita A Jihar Zamfara Na Samun Nasara – Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa ayyukan samar wa al’umma mafita da gwamnatinsa ke yi na samun tagomashi sosai, kuma an samu gagarumin sakamako cikin shekara guda. Gwamnan ya ƙaddamar da manyan ayyuka a Ƙananan Hukumomi takwas, wanda aka fara a Ƙaramar Hukumar Gummi a ranar Lahadi, 27 …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Kaddamar Da Manyan Ayyuka A Bakura Da Maradun
A ci gaba da gudanar da bukukuwan cika shekara ɗaya a karagar mulkin jihar Zamfara, ranar Litinin ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da wasu manyan ayyuka guda biyu a Ƙananan Hukumomin Bakura da Maradun da ke yankin Zamfara ta Yamma. Ƙaddamarwar na ɗaya daga cikin manyan ayyukan da Gwamnatin …
Read More »Shekara Ɗaya A Ofis: Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Muhimman Ayyuka A Wasu Ƙananan Hukumomin Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da wasu muhimman ayyuka a Ƙananan Hukumomin Gummi, Bukkuyum da Maru. Gwamnatin jihar ta zayyana jerin ayyuka da aka fi sani da ‘Ayyukan Ceto Zamfara’ don tunawa da shekara ɗaya na gwamnatin Dauda Lawal a kan mulki. A wata sanarwa da mai …
Read More »TSARO A ZAMFARA: JADAWALIN IRIN ƘOƘARIN DA GWAMNA DAUDA LAWAL YA YI CIKIN SHEKARA ƊAYA
Daga Suleiman Bala Idris Mayu 29, 2023 A wannan rana ne aka rantsar da Dauda Lawal a matsayin Gwamnan Jihar Zamfara Yuni 1, 2023 A wannan rana, Gwamna Dauda Lawal a matsayin sabon gwamna, ya amshi rahoton halin da ake ciki daga shugabannin ɓangarorin tsaro na Jihar Zamfara. Yuni …
Read More »Ilimi Ne Matakin Samun Abin Duniya – Gwamna Dauda lawal
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya bayyana ilimi a matsayin wani tsani, matakala ta kaiwa ga samun duk wani abin nema a duniyar nan. Gwamnan ya halarci taron yaye ɗalibai karo na uku da na huɗu na Jami’ar tarayya, wanda ya gudana a filin taro na Jami’ar da ke Gusau …
Read More »Za Mu Ci Gaba Da Bayar Da Tallafi Ga Dakarun Da Ke Yaki Da Yan bindiga – Gwamna Dauda Lawal
Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na bayar da ƙarin tallafi ga dakarun da ke yaƙi da ’yan bindiga a Zamfara. A ranar Alhamis ne gwamnan ya jagoranci zaman Majalisar Tsaro ta Jihar Zamfara a fadar gwamnati da ke Gusau, babban birnin jihar. A wata …
Read More »ZA MU FARA BIYAN MAFI ƘARANCIN ALBASHI NA N30,000 A WATAN YUNI, IN JI GWAMNAN ZAMFARA
A kokarin ganin ya inganta rayuwar al’ummar Jihar da suka hada da dukkan masu kasuwanci da sauran jama’ar Jihar baki daya Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta fara biyan mafi ƙarancin albashi na Naira Dubu Talatin a wata mai zuwa na Yuni. …
Read More »WE’LL BEGIN N30,000 MINIMUM WAGE PAYMENT IN JUNE, ZAMFARA GOV. DECLARES
By; Imrana Abdullahi Governor Dauda Lawal has announced that his government will begin paying the minimum wage starting next month. The governor announced this on Wednesday during a meeting with the leadership of the Zamfara State chapter of the Labour Union. In a statement Signed by the spokesperson for the …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Raboon Kayan Abinci Ga Magidanta A Zamfara
Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon tan 42,000 na kayan abinci daban-daban ga marasa galihu a Zamfara. An gudanar da bikin ƙaddamarwar ne a ranar Litinin a ofishin Kwamishinan Harkokin Jinƙai na Jihar Zamfara da ke Gusau, babban birnin jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun …
Read More »
THESHIELD Garkuwa