Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya nuna kaɗuwar sa bisa rashin da aka yi na ɗan Majalisar Dokokin jihar, Hon. Aminu Ibrahim Kasuwar Daji, ɗan Majalisa mai wakiltar mazaɓar Ƙauran Namoda ta Kudu. Iyalai sun bayyana cewa Hon. Aminu Kasuwar Daji ya …
Read More »ZAMFARA APC GRIEVES THE PASSING OF HON AMINU IBRAHIM KASUWA DAJI MEMBER REPRESENTING KAURA NAMODA SOUTH
By; Imrana Abdullahi The Zamfara State All Progressives Congress APC under the Chairmanship of Hon Tukur Umar Danfulani, SWC, Exco, Members and party supporters is deeply touched by the sad news of the passing of one of its members in the Zamfara State House of Assembly, Hon. Aminu Ibrahim Kasuwar …
Read More »Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar da cewa za a samu ƙaruwar kudin shiga sakamakon ci gaban da aka samu a fannin tsaro a jihar.
A ranar Larabar nan ne gwamnan ya zagaya wurare da masana’antar haƙar ma’adinai a ƙananan hukumomin Anka da Maru. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan jihar, Sulaiman Bala Idris, ya fitar ta bayyana cewa ziyarar na da nufin gano ɗimbin albarkatun jihar Zamfara da kuma samar da ƙarin …
Read More »ZAMFARA APC CONGRATULATES MUSLIM UMMAH ON THE CELEBRATION OF EID-EL-FITR
ALHAMDULILLAH On behalf of the entire State Working Committee, leaders, elders and members of the Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC, the State Chairman, Hon. Tukur Umar Danfulani wishes to congratulate the Muslim ummah on the successful completion of this year’s Ramadan fast and …
Read More »GWAMNAN ZAMFARA YA KARƁI BAƘUNCIN SHUGABANNIN HUKUMAR RAYA YANKIN AREWA MASO YAMMA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ayyukan Hukumar Raya Yankin Arewa maso Yamma sun yi daidai da ajandoji shida na ceton da gwamnatin sa ke da su. Gwamnan ya karbi baƙuncin shugabannin Hukumar Raya Yankin Arewa maso Yamma yayin da suka kai masa …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA RANTSAR DA SABON SHUGABAN MA’AIKATAN ZAMFARA DA MANYAN SAKATARORI 12, YA ƘIRƘIRI OFISHIN KULA DA TALLAFI
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya rantsar da Yakubu Sani Haidara, a matsayin sabon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jihar, tare da sabbin manyan sakatarori 12. Bikin rantsar da sabon shugaban ma’aikata da manyan sakatarorin ya gudana ne a ranar Alhamis a tsohon ɗakin taro na …
Read More »GOV. DAUDA LAWAL SWEARS IN NEW ZAMFARA HEAD OF SERVICE, 12 PERM. SECS, CREATES OFFICE FOR DONOR PROGRAMS
By Imrana Abdullahi Governor Dauda Lawal has sworn in Yakubu Sani Haidara, mni, as the newly appointed head of the Civil Service of Zamfara State, along with 12 new permanent secretaries. In a statement Signed by SULAIMAN BALA IDRIS Spokesperson for the Zamfara Governor made available to news men revealed …
Read More »GWAMNA LAWAL YA ZIYARCI AYYUKAN FILIN JIRGIN SAMA NA JIHAR ZAMFARA, HANYOYI DA MAKARANTU
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana jin daɗinsa da aikin da ke gudana na filin jirgin sama na Zamfara. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya zagaya tare da duba ayyukan filin jirgin sama na Zamfara, ayyukan hanyoyi, sakatariyar jihar, da gyaran …
Read More »AIWATAR DA KASAFIN KUƊI: KU DAINA YAƊA RAHOTON ƘARYA, GWAMNATIN ZAMFARA GA SAHARA REPORTERS
Gwamnatin jihar Zamfara ta taka wa Sahara Reporters burki dangane da labaran ƙarya da kafar yaɗa labaran ta intanet ke yaɗawa game da yadda aka tafiyar da kuɗaɗen tsaro na jihar. Jaridar Sahara Reporters ta buga wani labari a ranar Juma’a mai taken ‘Duk Da Rashin Tsaro, Gwamnatin Zamfara …
Read More »KU AJIYE MAKAMANKU BA TARE DA WANI SHARAƊI BA KAFIN LOKACI YA ƘURE, GWAMNA LAWAL YA GARGAƊI ’YAN BINDIGA
SHIRIN ‘OPERATION SAFE CORRIDOR’: KU AJIYE MAKAMANKU BA TARE DA WANI SHARAƊI BA KAFIN LOKACI YA ƘURE, GWAMNA LAWAL YA GARGAƊI ’YAN BINDIG Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ci gaba da bibiyar ’yan ta’adda har sai an fatattake su, an ruguza su …
Read More »
THESHIELD Garkuwa