Mustapha Imrana Andullahi Babbar kotun da ke shari’ar Malam Inrahim Zakzaky da matarsa Zeenatu ta sake su bisa hujjar cewa hujjojin sha biyar da Gwamnatin Jihar ta bayar a gaban kotun ba su inganta ba. Lauya Sadau Garba ne ya tabbatarwa manema labarai hakan a lokacin da aka kammala yanke …
Read More »