Home / KUNGIYOYI / Kotu A Jihar Kaduna Ta Saki Malam Zakzaky Da Matarsa

Kotu A Jihar Kaduna Ta Saki Malam Zakzaky Da Matarsa

Mustapha Imrana Andullahi
Babbar kotun da ke shari’ar Malam Inrahim Zakzaky da matarsa Zeenatu ta sake su bisa hujjar cewa hujjojin sha biyar da Gwamnatin Jihar ta bayar a gaban kotun ba su inganta ba.
Lauya Sadau Garba ne ya tabbatarwa manema labarai hakan a lokacin da aka kammala yanke hukuncin a kotun da ke  Kaduna.
Rahoton Shaikh Ibrahim El – Zakzaky nan lokacin da kotu ta sake shi a kaduna
A sakamakon hakan kotun ta sake su, kuma bayanan da muke samu a halin yanzu sun tabbatar da cewa dukkansu baki daya sun dunguma zuwa garin Zariya da ke karamar hukumar Zariya cikin Jihar Kaduna a arewacin Najeriya
Za mu ci gaba da kawo maku irin yadda lamarin ya kasance.

About andiya

Check Also

Interfaith Harmony Week 2023; Christians- Muslims Mobilize Preachers to offer Special Prayer, Fasting for God to end Russian /Ukraine War

  A head of This year 2023 world United- nation international interfaith week and harmony …

Leave a Reply

Your email address will not be published.