Gwamna Zulum Da Sauran Jama’a Sun Yi Sallar Jana’izar Shehun Dikwa A Maiduguri Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, Shehun Borno, Abubakar Umar Garbai El- Kanemi, da sauran Sarakunan Gargajiya da kuma manya manyan jami’an Gwamnati na cikin dimbin mutanen da suka halarci Sallar Jana’izar marigayi …
Read More »Gwamna Zulum Ya Kaddamar Da Rabon Kudi Biliyan 1
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Barno karkashin jagorancin Farfesa Babagana Umara Zulum ta ware kudi naira biliyan daya domin taimakawa kananan masu sana’a ta yadda za su samu bunkasa. Babagana Zulum wajen kaddamar da wadannan makudan kudi biliyan daya ya bayyana kashe bangar siyasa inda ya yi gargadi a kan …
Read More »Gwamna Zulum Ya Aikewa Majalisar Dokoki Sunayen Mutane Uku
Gwamna Zulum Ya Aikewa Majalisar Dokoki Sunayen Mutane Uku Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya zabi mutane uku da za su yi aiki a hukumar kula da ayyukan majalisar dokokin Jihar. Mutanen uku sun hada da Bukar Malam Bura, Aliyu Mamman Kachallah da kuma Aliwa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa