Home / Lafiya / Wani Dan Jarida A Kaduna Zai Taimaka Da Kodarsa

Wani Dan Jarida A Kaduna Zai Taimaka Da Kodarsa

Ceton Rayuwar Wani
wani dan jarida mazaunin Jihar Kaduna kuma tsohon sakataren kungiyar yan jarida ta kasa reshen Jihar Kaduna, kwamared John Femi Adi, ya bayyana aniyrsa ta bayar da taimakon Kodarsa ga diyar tsohon mataimakin shugaban majalisar Dattawa Sanata Ekweremadu.
Ya dai bayyana hakan ne a wani rubutun da ya a kan shafinsa na Fezbuk (facebook).
Ya kuma bayyana cewa zai yi hakan ne domin yin koyi da karantarwar littafin Bibul da ya ce ka so wa makwabcinka abin da kake so wa kanka.
Sai ya bayar da lambar wayar da za a iya samunsa kamar haka:- 080 3421 0833
 Ga dai abin da ya rubuta a cikin harshen Turanci a game da bayar da taimakon.
I, Comrade John Femi Adi, a Kaduna based journalist and farmer hereby announce my ‘agape’ decision to donate one of my kidneys to Senator Ekweremadu’s beautiful daughter.
I am doing this on God’s order in the  Holy Bible to Love our neighbours as ourselves .
For further communications ,reach me via my official phone number -: 08034210833

About andiya

Check Also

Tinubu Appoints Silas Ali Agara DG NDE

By Ibraheem Hamza Muhammad President Bola Ahmed Tinubu has approved the appointment of Honourable Silas …

Leave a Reply

Your email address will not be published.