A Ci Gaba Da Kokarin Ganin Harkar Noma Ta Bunkasa A Najeriya Shugaban Kungiyar Manoman Zamani Ta Tarayyar Najeriya Alhaji Aliyu Muhammad Waziri ( Santurakin Tudun Wada Kaduna, Dijiman Bwari, Hasken Matasan Najeriya, ya kai wata ziyara a kasar Pakistan domin bunkasa harkar Noma a Najeriya baki daya.
Ga dai yadda ziyarar ta kasance a cikin hotuna.