Home / Labarai / Ziyarar Aliyu Muhammad Waziri Zuwa Kasar Pakistan

Ziyarar Aliyu Muhammad Waziri Zuwa Kasar Pakistan

A Ci Gaba Da Kokarin Ganin Harkar Noma Ta Bunkasa A Najeriya Shugaban Kungiyar Manoman Zamani Ta Tarayyar Najeriya Alhaji Aliyu Muhammad Waziri ( Santurakin Tudun Wada Kaduna, Dijiman Bwari, Hasken Matasan Najeriya, ya kai wata ziyara a kasar Pakistan domin bunkasa harkar Noma a Najeriya baki daya.

 

Ga dai yadda ziyarar ta kasance a cikin hotuna.

Wadansu jami’an kamfanin kera Taraktocin Noma da Aliyu Muhammad Waziri ya ziyara kenan a cikin hotuna

 

About andiya

Check Also

The Daily Hug For Appreciation 2023

The daily hug for 28/11/23 is this appreciation of an echo shared by my dear …

Leave a Reply

Your email address will not be published.