MUN KARBI FADUWAR PDP DA MUTUNCI DA DATTAKO – GWAMNAN BAUCHI Jamilu Bauchi : Yace rashin nasarar darasine garemu baki daya Gwamna Bala Muhammad Abdulkadir na jihar Bauchi ya bayyana jindadinsa da Godiyarsa ga daukancin mambobin PDP da goyon baya da yarda da rashin Nasara da aka yi a jam’iyyar …
Read More »