Home / Lafiya / An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona

An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona

An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona
Daga Babban Editanmu Na Sakkwato
Kwamishinan ma’aikatar lafiya na Jihar Sakkwato Dokta Mohammad Ali Inname, ne ya yi wa Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin cutar Korona da Yammacin ranar Lahadi a cikin gidan Gwamnatin Jihar Sakkawato da ke yankin Arewa maso Yamma a Nijeriya.

About andiya

Check Also

Group Decries Escalation Of  Insecurity In Birnin Gwari

      By; Our Reporter in Kaduna   The Birnin Gwari Progressive Union(BEPU) has …

Leave a Reply

Your email address will not be published.