Home / Tag Archives: Sakkwato

Tag Archives: Sakkwato

Ana Kokarin Ceto Rayuwar Wata Kyanwa A Sakkwato

Daga Imrana Abdullahi Bayanin da muke samu daga Jihar Sakwato na cewa wadansu Likitocin Dabbobi na aikin ceton rayuwar wata kyanwa ta dan jarida Nasir Abbas Babi a garin Sakkwato. Likitocin sun kebe kyanwar a wani wuri na asibiti don yin gwaje gwaje da karin ruwa bayan kyanwar ta fuskanci …

Read More »

An Ba Kwamishinonin Sakkwato 25 Wuraren Aiki 

…Za Mu Sake Gina Jihar Sakkwato, inji Gwamna Aliyu Daga Imrana Abdullahi Da S Adamu, Sokoto Sabbin kwamishinonin da aka nada a Jihar Sokkwato a halin yanzu gwamnan jihar Dokta Ahmed Aliyu ne ya rantsar da su tare da ba su mukamai domin daukar nauyin da ya rataya a wuyansu …

Read More »

Minista Daga Sakkwato Tambuwal Ya Yi Bayani

Daga Imrana Abdullahi  Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana halin da ake ciki dangane da nadin Bello Muhammad Goronyo a matsayin minista daga Sokoto. Bayanin na Tambuwal yana kunshe ne a cikin wata sanarwa da tsohon kwamishinan ma’aikatar yada labarai da sake farfado da jama’a ta …

Read More »

AN KASHE WANI HAR LAHIRA A SAKKWATO

Biyo bayan yin kalmar batanci ga fiyayyen balita wani mutum mai suna Usman Buda da ke sana’a da  ke a cikin garin Sokoto, an kashe shi har lahira bisa zarginsa da yin kalaman batanci ga Annabi Muhammad. Kamar yadda rahoton jaridar Daily Trust ya ruwaito, mahawara ta barke a tsakaninsu …

Read More »