Home / 2020 / January / 27

Daily Archives: January 27, 2020

PDP Ta Nada Tambuwal Shugaban Kungiyar Gwamnoninta

Mustapha Imrana Abdullahi Babbar jam’iyyar adawa a tarayyar Nijeriya ta bayyana sanarwar nada Gwnan Sakkwato matsayin shugaban kungiyar Gwamnonin PDP An dai bayyana hakan ne a wajen wani taron da suka Gudanar. Tuni dai yayan jam’iyyar suka tururuwa domin taya shi murna da yi masa fatan alkairi. Shugaban PDP na …

Read More »