Home / News / PDP Ta Nada Tambuwal Shugaban Kungiyar Gwamnoninta

PDP Ta Nada Tambuwal Shugaban Kungiyar Gwamnoninta

Mustapha Imrana Abdullahi
Babbar jam’iyyar adawa a tarayyar Nijeriya ta bayyana sanarwar nada Gwnan Sakkwato matsayin shugaban kungiyar Gwamnonin PDP
An dai bayyana hakan ne a wajen wani taron da suka Gudanar.
Tuni dai yayan jam’iyyar suka tururuwa domin taya shi murna da yi masa fatan alkairi.
Shugaban PDP na Jihar Katsina honarabul Yusuf Salisu Majigiri ya bayyana Gwamna Tambuwal da cewa Gwarzo ne da yasan makama aiki kuma yana yin aiki tukuru dare da rana.

About andiya

Check Also

TINUBU YA NADA GEORGE AKUME A MATSAYIN SAKATAREN GWAMNATIN TARAYYA

Daga Imrana Abdullahi Kamar dai yadda jaridar “Vanguard” ta rawaito cewa tun bayan rantsar da …

Leave a Reply

Your email address will not be published.