Home / 2020 / February / 12

Daily Archives: February 12, 2020

Sani Sha’aban Ya Samu Jikansa Na Farko

Kamar yadda zaku iya gani a wannan hoto fitaccen dan kasuwa kuma dan siyasa mai taimakon jama’ Alhaji Muhammadu Sani Sha’aban Danburam Zazza, wanda ke Birnin madina a yanzu ya samu karuwar samun jikansa na farko. Murnar Samun jika na farko wanda Diyyar sa Asma’u Sha,aban ta haifa masa. An …

Read More »

An Kone Mutane 16 Har Lahira A Kauyen Kaduna

A Kalla mutane 16 ne aka tabbatar da mutuwarsu a kauyen Bakali da ke masarautar Fatika cikin karamar hukumar Giwa a Jihar Kaduna. Wannan lamari dai kamar yadda majiyar mu ta tabbatar mana cewa ya faru ne sakamakon irin mamayar da yan bindiga suka yi wa kauyen baki daya inda …

Read More »

Ina Neman Hakki Na Ne A Gaban Kotu – Musa Gashash

Daga  Imrana Kaduna Sardaunan matasan Nijeriya Alhaji Mohammed Ibrahim Musa Gashas ya maka rundunar Sojin Nijeriya a gaban babbar Kotun Tarayya da ke da zamanta a Kaduna yana neman hakkinsa Mai Shari’a Alkaliyar babbar Kotun tarayya  Z. B Abubakar, ta karatu karar a lokacin wani zaman kotun da aka yi …

Read More »