Home / Labarai / Sani Sha’aban Ya Samu Jikansa Na Farko

Sani Sha’aban Ya Samu Jikansa Na Farko

Kamar yadda zaku iya gani a wannan hoto fitaccen dan kasuwa kuma dan siyasa mai taimakon jama’ Alhaji Muhammadu Sani Sha’aban Danburam Zazza, wanda ke Birnin madina a yanzu ya samu karuwar samun jikansa na farko.
Murnar Samun jika na farko wanda Diyyar sa Asma’u Sha,aban ta haifa masa.
An dai sawa jikan Suna muhammad Al madneey.
Allah ya Raya mana jika ya Dawo daku Gida Nijeriya Lafiya.

About andiya

Check Also

Majalisar Wakilai: Sani Jaji Zai Maye Gurbin Abbas Tajuddeen?

Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda wadansu bayanai suka bayyana a kafar yada labarai ta jaridar …

Leave a Reply

Your email address will not be published.