Imrana Abdullahi Sanata Bello Mandiya wakilin yankin Funtuwa da ake kira (Funtuwa Zone) a cikin Jihar katsina ya jajantawa al’umma tare da jan hankali a cikin yanayin da aka samu kai a ciki tun daga matsalar cutar Covid-19 da ake kira Korona da kuma masu satar jama’a domin neman kudin …
Read More »Daily Archives: May 7, 2020
Tsohon Kwamishinan Ayyukan Jihar Kano Ya Harbu Da Cutar Korona
Imrana Abdullahi Tsohon kwamishinan ayyuka na Jihar Kano Mu’azu Magaji, wanda Gwamna Ganduje ya sallama daga aiki ya harbu da cutar Covid – 19 da ake kira Korona bairus. Tun a wannan lokacin dai bayanai sun nuna cewa kwamishinan ya rasa aikinsa ne bayan da ya rika nuna murna da …
Read More »Gwamna Matawalle Ya Nada Sabon Sarkin Kauran Namoda
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Bello Mohammed ( Matawallen Maradun) MON, ya tabbatar da nadin Alhaji Sanusi Mohammed a matsayin sabon Sarkin Kauran Namoda. Amincewa ta biyo bayan irin shawarar da majalisar zaben Sarki a masarautar Kauran Namoda ta bayar ne kamar yadda yake kunshe a cikin kundin tsarin dokokin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa