Home / 2020 / May / 10

Daily Archives: May 10, 2020

Ina Nan Da Raina Ban Mutu Ba – Bala Lau

Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar Izalatul bid’a wa’ikamatus sunnah na tarayyar Nijeriya Shaihk Abdullahi Bala Lau, ya bayyana cewa yana nan da ransa bai mutu ba kamar yadda wata kafar yada labarai ta ruwaito tana yada labarin cewa wai ya rasu kuma mutanen da duka halarci Jana’izarsa sun cadude a wuri …

Read More »

KDSG supports military operations against bandits, praise troops for neutralizing bandits in Chikun LGA

The Kaduna State Government welcomes the intensification of military operations against bandits in the State. The combined military teams of Operation Thunder Strike, Operation Whirl Punch and Nigerian Air Force’s Operation Gama Aiki, comprising units from the Nigerian Air Force and Nigerian Army, are presently carrying out joint operations against …

Read More »

Kungiyar Kwadagon Jihar Kaduna Ta Tallafawa Marasa Karfi

Imrana Abdullahi Kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna karkashin jagorancin kwamared Ayuba Magaji Suleiman, ta Tallafawa mabukata da ke cikin al’umma da kayan abinci domin rage radadin zaman gida da ake ciki a kokarin hana yaduwar cutar Covid – 19 da ake kira Korona da take addabar duniya. Kwamared …

Read More »