Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Adamawa Honarabul Ahmadu Umaru Fintiri ya kafa dokar hana fita ta sa’o’i 24 a jihar, daga nan zuwa ranar Lahadi 30 ga Yuli, 2023. Wata sanarwa da babban sakataren yada labarai na gwamnan, Humwashi Wonosikou, ya fitar a ranar Lahadi, ta ce dokar hana fita …
Read More »Daily Archives: July 30, 2023
Sojojin Nijar Sun Gargadi Kungiyar ECOWA
Gwamnatin mulkin soja a kasar jamhuriyar Nijar ta gargadi kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka, ECOWAS kan tura sojojinta zuwa Nijar. Gwamnatin mulkin sojan dai ta sake fitar da wata sanarwa inda ta yi kira ga ‘yan kasar a Yamai babban birnin kasar da su fito kan tituna ranar …
Read More »BA MU JI DADIN ABIN DA KE FARUWA A NIJAR BA – DOKTA AMINATOU
Daga Imrana Abdullahi Hajiya Dokta Aminatou Abdoulkarim Muhammad ta bayyana cewa abin da ke faruwa a kasar jamhuriyar Nijar a matsayin abu ne na rashin jin dadi da duk inda dan Nijar yake a fadin duniya baya jin dadinsa ko kadan kuma mun yi Allah wadai da shi. Dokta Aminatou …
Read More »BA WANDA ZAI CIRE BOLA TINUBU DAGA MULKIN NAJERIYA – INJINIYA KAILANI
…Yan Najeriya Su Yi Hankali Da Masu Son Zuciya Daga Imrana Abdullahi Gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu da suka hadu a karkashin kungiyar (Confederation of all APC support group) da suka yi fafutukar ganin jam’iyyar APC ta samu nasara sun yi kira ga shugabannin addinai a ko’ina suke da su …
Read More »