Daga Imrana Abdullahi Majalisar zartaswar jihar Katsina ta gudanar da taronta na farko da kuma wani zama mai ban sha’awa don karrama sakataren gwamnatin jihar mai barin gado, Alhaji Ahmed Musa Dangiwa, a gidan gwamnati. Alhaji Ahmed Dangiwa, tare da Hajiya Hannatu Musa Musawa, mai baiwa shugaban kasa shawara kan …
Read More »Daily Archives: August 3, 2023
GANDUJE ZAI SAKE GYARA JAM’IYYAR APC – KAILANI MUHAMMAD
Daga Imrana Abdullahi An bayyana sabon shugaban jam’iyyar APC Dokta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin wanda zai jajirce wajen gyaran jam’iyyar APC domin Najeriya ta ci gaba da bunkasa. Bayanin hakan dai ya fito ne daga bakin shugaban gamayyar kungiyoyin APC da suka yi fafutukar ganin shugaba Bola Tinubu ya …
Read More »SAKON TAYA MURNA ZUWA GA SABON SHUGABAN APC NA KASA GANDUJE MURNA
DAGA IMRANA ABDULLAHI Jam’iyyar APC reshen Jihar Zamfara karkashin jagorancin shugabanta Honarabul Tukur Umar Danfulani na taya sabon shugabanmu na kasa Dokta Abdullahi Umar Ganduje murnar zama shugaban jam’iyyarmu mai girma a yayin babban taron jam’iyyar karo na 12 da ya gudanar yau a Abuja. Bayanin hakan na kunshe ne …
Read More »Ganduje ya zama shugaban APC na kasa
Daga Imrana Abdullahi Majalisar zartaswa ta kasa ta zabi Dokta Abdullahi Umar Ganduje, tsohon gwamnan jihar Kano a matsayin sabon shugaban jam’iyyar APC na kasa. An yanke wannan shawarar ne a babban taron jam’iyyar na kasa (NEC) karo na 12 da aka gudanar a dakin taro na Otal din Transcorp …
Read More »Gov Radda’s security, economic approach commendable – Sabi’u Mahuta
By; Imrana Abdullahi, Northwest Nigeria The security strategy employed by Governor Dikko Radda of Katsina State to deal with banditry, kidnapping, cattle rustling and other sundry crimes it has been commended. The commendation was made by Alhaji Sabi’u Sa’idu Mahuta, Sardaunan Danejin Katsina,Danmalikin Kafur and an Executive Director of AA …
Read More »