Home / News / Ganduje ya zama shugaban APC na kasa

Ganduje ya zama shugaban APC na kasa

Daga Imrana Abdullahi

Majalisar zartaswa ta kasa ta zabi Dokta Abdullahi Umar Ganduje, tsohon gwamnan jihar Kano a matsayin sabon shugaban jam’iyyar APC na kasa.

An yanke wannan shawarar ne a babban taron jam’iyyar na kasa  (NEC) karo na 12 da aka gudanar a dakin taro na Otal din  Transcorp Hilton da ke Abuja.

Ganduje ya gaji tsohon shugaban jam’iyyar na kasa Abdullahi Adamu, wanda kwamitin ayyuka na jam’iyyar (NWC) ya kora a watan Yuni.

About andiya

Check Also

Northern govs meet in Kaduna, design regional economy, human capacity devt

    The chairman, Northern States Governors’ Forum (NSGF), Muhammadu Inuwa Yahaya, has called for …

Leave a Reply

Your email address will not be published.