Home / 2024 / March (page 9)

Monthly Archives: March 2024

 An Duba Lafiyar Sama Da Mutum 2,213 A Jihar Zamfara

Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an inganta shirin kula da lafiyar jama’a Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Sokta Dauda Lawal ta kammala kashi na uku na Shirin Inganta Lafiyar al’umma Kyauta, inda aka duba mutane sama da 2,213. Shirin na musamman da aka fara a watan Yulin bara, …

Read More »

Ministan Ayyuka Ya Yaba Wa Gwamna Zamfara Dauda Lawa

Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin kokarin da Gwamnatin jihar Zamfara ke yi karkashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal yasa Gwamnatin tarayya ta yaba wa Gwamnan tare da yi masa jinjina ta musamman domin ayyukan sabunta birane da ake yi a Jihar. Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu yabo ne daga  …

Read More »