Home / Labarai / Tsoron Dokar Hana Fita A Kaduna Mutane Sun Fara Tururuwar Neman Abin Yin Girki

Tsoron Dokar Hana Fita A Kaduna Mutane Sun Fara Tururuwar Neman Abin Yin Girki

Abdullahi Abdullahi kaduna
Sakamakon wata sanarwar da Gwamnatin Jihar kaduna ta fitar cewa idan har jama’a ba su natsuba sula bi tsarin doka yadda ya dace ba saboda daukar matakan hana raduwar cutar toshe numfashi ta Covid 19 da ake kira Korona birus yasa jama’a yin hanzarin kintsa gidajensu domin gudun hawan kaifi ko tsini.
Kamar yadda wakilinmu ya zanta da wasu da kuke ganinsu a cikin jerin tururuwarnan sula neman sayen Iskar Gas ta Girki sun bayyana wa wakilinmu cewa suna kokarin samun abin da za su ajiye ne domin gudun kota kwana, kamar yadda wadansu suka gaya mini cewa suna shirin yin zaman gida ne saboda gujewa cutar Korona birus.
Zaku dai iya ganin irin yadda jama’a ke kokarin kintsa a cikin wannan hoton.

About andiya

Check Also

Oil Producing Communities Group threatens to seal all Oil pipeline facilities over poor treatment of Dangote, other Modular Refineries

…Warn IOCs against economic sabotage …Urge FG to end fuel, diesel importation The Host Communities …

Leave a Reply

Your email address will not be published.