Home / Labarai / Muna Taya Al’ummar Musulmi Murnar Maulidin Annabi Muhammadu (S.A.W) – Aliyu Waziri

Muna Taya Al’ummar Musulmi Murnar Maulidin Annabi Muhammadu (S.A.W) – Aliyu Waziri

Daga Imrana Abdullahi

Shugaban kungiyar masu Noman Zamani ta kasa ( Agricultural Mechanization and Co- operative Society of Nigeria) NAMCS Honarabul Alhaji Aliyu Muhammad Waziri, Dan marayan Zaki, Santurakin Tudun WADA kaduna, Dujuman Buwari, Hasken Matasan Arewa kuma Kadimul Islam na kasar Hausa da arewacin Najeriya baki daya na taya al’ummar Musulmi musamman mai alfarma Sarkin Musulmi Sultan Muhammad Abubakar na III da dukkan manyan Sarakuna iyayen kasa hadi da dukkan Musulmin Najeriya kuma musamman yan uwa manoma murnar Zagayowar ranar maulidin Manzon Allah .

Bikin Maulidi lokaci ne na Yabo da salafi ga Manzon zira don haka sai mu yi amfani da lokacin wurin yin addu’o’in zaman lafiya da karuwar arziki da ci gaba da fatan Allah ya maimaita mana.

Wannan sako ne daga Shugaban kungiyar masu Noman Zamani ta kasa Honarabul Aliyu Muhammad Waziri Dan marayan Zaki Santurakin Tudun WADA Kaduna, Dujuman Buwari kuma Hasken Matasan Arewa kuma Kadimul Islam na kasar Hausa da arewacin Najeriya baki daya.

About andiya

Check Also

NA 8 Div Sokoto new GOC,  General Ibikunle assumes

S. Adamu, Sokoto A new GOC for the 8 Division Nigerian Army, Sokoto , appointed …

Leave a Reply

Your email address will not be published.