Related Articles
Shugaban Masu Rinjaye Alhassan Ado Doguwa Ziyarci Dauda Dan Galan
Mustapha Imrana Abdullahi
A cikin wannan hoton za a iya ganin mashahurin Dan siyasa daga Jihar Kano Alhaji Dauda Dan Galan wanda a zamanin da can baya ba a iya bayanin tasirin siyasa ba tare da an ambaci wannan mashahurin dan siyasa Alhaji Dauda Dan Galan ba.
Amma Alhaji Dauda Dangalan ya kamu da matsananciyar rashin lafiya wanda yasa
Mai girma shugaban masu rinjaye na majalissar tarayyar Nijeriya Honarabul Alhassan Ado Doguwa yaje unguwar Fagge da ke cikin birnin Kano inda yaje dom8n duba Dauda Dangalan sakamakon matsananciyar rashin lafiar da yake fama da ita.