Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Tsohon Mataimakin Mai Bayar Da Shawara A Fadar Shugaban Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Tsohon Mataimakin Mai Bayar Da Shawara A Fadar Shugaban Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Tsohon Mataimakin Mai Bayar Da Shawara A Fadar Shugaban Rasuwa
Kamar yadda muka samu bayani daga Jihar Kaduna a yau ne Allah ya yi wa Ambasada Adamu Muhammed rasuwa .
Kafin rasuwar Ambasada Adamu Muhammed shi ne ya yi wa tsofaffin shugabannin Nijeriya guda hudu aiki a matsayin mataimakin mai bayar da shawara ga tsofaffin shugabannin kasa kan harkokin tsaro da suka hada da Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari, Buhari, Babangida da Abacha.
Kuma tuni aka yi Jana’izarsa kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.

About andiya

Check Also

Northern govs meet in Kaduna, design regional economy, human capacity devt

    The chairman, Northern States Governors’ Forum (NSGF), Muhammadu Inuwa Yahaya, has called for …

Leave a Reply

Your email address will not be published.