Related Articles
Allah Ya Yi Wa Tambari Yabo Muhammad Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi
Wadansu bayanai da muka samu daga Jihar Sakkwato na cewa Allah ya yi wa tsohon kwamishinan Yan Sanda na Jihar Kaduna kuma tsohon mataimakin shugaban yan Sanda mai ritaya rasuwa.
Allah ya gafarta masa ya albarkaci abin da ya bari ya sa Aljannah ta zama makoma.