Home / Ilimi / A Gaggauce : An Sako Daliban Makarantar Aikin Gona Ta Afaka Su 27

A Gaggauce : An Sako Daliban Makarantar Aikin Gona Ta Afaka Su 27

A Gaggauce : An Sako Daliban Makarantar Aikin Gona Ta Afaka Su 27
Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga majiya mai tushe na cewa ya zuwa yanzu an sako daliban makarantar koyon aikin Gona da Gandun Daji da ke karkashin ma’aikatar muhalli ta tarayya da suka kwashe kusan wata biyu a hannun yan bindiga an sako su a yanzu haka su na kan hanyar shigowa garin Kaduna.
Ku biyo mu cikin hukuncin Allah za mu ci gaba da kawo maku yadda bayanan suke nan gaba….

About andiya

Check Also

BANDITRY: WE TOOK THE WAR TO THE NEXT LEVEL- DIKKO RADDA

By Lawal Sa’idu in Katsina In an effort to bring an end to BANDITRY and …

Leave a Reply

Your email address will not be published.