Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Dan Iyan Zazzau Yusuf Ladan Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Dan Iyan Zazzau Yusuf Ladan Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Dan Iyan Zazzau Yusuf Ladan Rasuwa

Mustapha Imrana Abdullahi
Allah Ya Yi Wa Alhaji Yusuf Ladan Dan Iyan Zazzau rasuwa, ya rasu ne bayan yar gajeruwar rashin lafiya ya rasu ne da safiyar yau Talata a gidansa da ke layin Maiduguri cikin garin Kaduna.
Mai shekaru 86 ya rasu ya bar yaya 20 da jikoki da dama daga cikin yayan sun hada da Abubakar Yusuf Ladan mai aiki a gidan rediyon tarayya na Kaduna da Hajiya Amina Falalu Bello za a yi Sallah jana’izarsa da misalin karfe 1 na rana, a masallacin Juma’a na layin Maiduguri cikin garin Kaduna.

About andiya

Check Also

Governor Tambuwal To ASUU;  Resume Classes or Forfeit Your Salary Fore With

…Reads Riot Act To ASUU Sokoto Varsity Sokoto state government has spent the sum of …

Leave a Reply

Your email address will not be published.